[ { "title": "Ma wane ne Dauda yace za a ɗauki alwashinsu?", "body": "Za a ɗauki alwashinsu ga Allah a Sihiyona." }, { "title": "Mene ne Dauda yace Allah zai yi a kan kurakuransu?", "body": "Yace Allah zai yafe kurakuransu." } ]