[ { "title": "Mene ne Allah zai yi wa makiyan Dauda?", "body": "Allah zai harbe su kuma yanzu-yanzu za su ji ciwo daga kibiyoyinsa." }, { "title": "Domin ayukkan Allah, menene zai ga maƙiyan?", "body": "Maƙiyan zasu yi tuntuɓe kuma waɗanda sun gan su zasu kaɗa kansu." }, { "title": "Mene ne dukkan mutane zasu ce idan Allah ya hukunta maƙiyan Dauda?", "body": "Dukkan mutane zasu firgita, su shaida ayyukan Allah, kuma cikin hikima zasu yi tunani a kan abin da ya yi." } ]