[ { "title": "Mene ne marubucin ya roƙi Allah yayi masa?", "body": "Ya roƙi Allah ya hukunta shi kuma yayi masa taimakon käriya a kan al'umma mara tsoron ka." }, { "title": "Don mene ne Allah zai hukunta shi kuma yayi masa taimako?", "body": "Allah ya hukunta shi domin Allah ne ƙarfin sa." } ]