[ { "title": "Menene Allah ya yi wa kasar?", "body": "Ya sa kasar razana kuma ya tsage ta." }, { "title": "Menene Allah ya nuna wa mutanensa kuma ya să sun sha?", "body": "Ya nuna masu abubuwa masu wuya kuma yasa sun sha ruwan inabin tangaɗi." } ]