[ { "title": "A mene ne Dauda yace za su yi murna?", "body": "Dauda yace za su yi murna da ceton Yahweh." }, { "title": "Wane ne Dauda yace Yahweh zai kubutar?", "body": "Dauda ya san Yahweh zai kubutar da zababbunsa." } ]