[ { "title": "Zuwa cikin mene ne marubuci yace Yahweh ya juya dutse da dutse mai ƙarfi kuma ya zama?", "body": "Ya juya dutse ya zama tafkin ruwa, dutse mai ƙarfi kuma ya zuwa maɓulɓular ruwa." } ]