[ { "title": "Har yaushe ne alƙawarin amincin Yahweh ya kan dawwama? ", "body": "Alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada." }, { "title": "Daga ina ne Yahweh ya tattaro fansassunsa?", "body": "Ya tattaro su daga bãƙin ƙasashen, daga gabas daga kuma yamma, daga arewa daga kuma kudu." } ]