[ { "title": "Don mene ne ya kamata mutane su yi godiya ga Yahweh?", "body": "Ya kamata suyi godiya gare shi domin shi nagari ne, kuma alƙawarin amincisa ya dawwama har abada." } ]