[ { "title": "Yaya an kwatanta kibiyan sarkin?", "body": "Kibawunsa na da ƙaifi a cikin zuciyar maƙiyarsa\n" }, { "title": "Yaya an kwatanta kursiyi da sandar adalcin Allah?", "body": "Kursiyin sa har abada ne, kuma sandar adalci shine sandar mulkinsa." }, { "title": "Mene ne sarkin ke so kuma ya ki?", "body": "Yana ƙaunar adalci kuma yana ƙin mugunta." } ]