[ { "title": "Mene ne Yahweh yayi wa Dauda? ", "body": "Ya juyar da makokinda zuwa farinciki, ya kuma cire masa tsumma ya sanya masa rigar farinciki." }, { "title": "Mene ne zuciyar Dauda mai martaba za tayi?", "body": "Zuciyar Dauda za ta yi wa Yahweh waka kuma ba za yayi tsiru ba. zaya bada godiya ga Yahweh Allahnsa har abada." } ]