[ { "title": "Mene ne Dauda yace cikin ƙarfin hali?", "body": "Dauda yace, \"ba zan jijjigu ba.\"" }, { "title": "Mene ne ya faru da Dauda lokacin da Yahweh ya ɓoye fuskarsa?", "body": "A lokacin Yahweh ya ɓoye fuskarsa, Dauda na dam'uwa." }, { "title": "Mene ne Dauda ya nema daga wurin Ubangiji?", "body": "Dauda ya nemi tagomashi daga wurin Ubangiji." } ]