[ { "title": "Me ya faru da abokan gaban Dauda sun juya baya?", "body": "abokan gaban sun fadi sun mutu a gaban Yahweh" }, { "title": "Mene ne alkali mai aminci yayi wa Dauda?", "body": "alkali mai aminci ya zauna a kan kursiyansa kuma ya tsare aikin adalcin Dauda." } ]