[ { "title": "Da mene ne Dauda ya roƙi Allah ya cece shi?", "body": "Ya roƙi Allah ya cece da sunan Allah." }, { "title": "Wane ne ya tashi yana neman ran Dauda?", "body": "Bãƙi sun afko masi, lalatattun mutane na neman raisa." } ]