[ { "title": "Ga wane ne marubucin ya nemi cewa Yahweh ya yi da ƙyau?", "body": "Ya nemi cewa Yahweh ya da ƙyau da waɗanda suke masu adalci a zukatansu." }, { "title": "Mene ne zai faru da waɗanda suke kauce gefe ga karkatattun hanyoyinsu?", "body": "Yahweh zai kawar da su tare da masu aikata mugunta." }, { "title": "Mene ne marubucin yana so ya kasance a Isra'ila?", "body": "Marubucin yana so salama ta kasance a Isra'ila." } ]