[ { "title": "Mene ne marubuci ya ce game da Yahweh?", "body": "Marubuci ya ce Yahweh shine yafi kowa ɖaukaka a cikin dukkan duniya kuma an ɗaukaka shi fiye da dukkan alloli." }, { "title": "Mene ne Yahweh ya kan yi wa tsarkakansa", "body": "Yahweh yana kare ran tsarkakansa kua ya karɓo su daga hannun mugun." } ]