[ { "title": "Ta yaya Yahweh ya ƙarfafa marubucin?", "body": "Yahweh ya ƙarfafa marubuci ta wurin zama babbar hasumiyasa kuma da dutsen fakewasa." }, { "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa masu mulki mugaye?", "body": "Yahweh zai kawo kansu laifofinsu kuma ya daddatsatsa su a chikin muguntarsa." } ]