[ { "title": "Ta yaya miyagu mahukunta zasu shirya rashin ãdalci ta wurin doka?", "body": "Miyagun mahukunta sun shirya maƙarƙashiya ta wurin kulle kullensu a kan mai ãdalci da kuma hukuntawa marar laifi mutuwa. " } ]