[ { "title": "Mene ne marubuci ya roƙi Yahweh Allah ya yi?", "body": "Marubuci ya roƙi Yahweh Allah ya haskaka a bisan mutanensa ya kuma ba masu girman kai abin da ya kamance su. " } ]