[ { "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa wanda ya dogara a gare shi?", "body": "Yahweh zai kuɓutar da shi daga wayon tarkon maharbi kuma daga annoba mai hallakarwa kuma zai rufe shi da fukafukansa." } ]