[ { "title": "Mene ne zai kasance da Dauda kuma yaya zai yi nasara?", "body": "Gaskiyar Yahweh da alƙawarin amincinsa zai kasance tare da Dauda kuma ta wurin sunan Yahweh zai yi nasara." }, { "title": "Mene ne Dauda zai kira ga Yahweh?", "body": "Zai yi kira ga Yahweh ubansa, Allahn sa, kuma dutsen cetonsa." } ]