[ { "title": "Mene ne Yahweh yace a wahayi ga masu aminci?", "body": "Yace ya sa kambi bisa mai iko kuma ya tayar da wani da aka zaɓa daga cikin mutane." }, { "title": "Mene ne Yahweh yace zai yi wa bawansa Dauda?", "body": "Yace ya ƙebe shi, zai taimake shi, kuma zai ƙarfafa shi." } ]