[ { "title": "Don mene ne sammai zasu yabi Yahweh?", "body": "Sammai za su yabi Yahweh domin al'ajibansa." }, { "title": "Don mene ne taron tsarkaka zasu yabi Yahweh?", "body": "Za su yabi Yahweh domin gaskiyarsa." } ]