[ { "title": "Waƙar mene ne marubucin zai yi har abada?", "body": "Zai yi waƙar ayyukan alƙawarin amincin Yahweh." }, { "title": "Wanne shela ne marubucin zai yi wa tsara mai zuwa?", "body": "Zai yi shelar gaskiyar Yahweh." }, { "title": "Ine ne gaskiyar Yahweh a ka gina?", "body": "An gina ta a sammai ne." } ]