[ { "title": "Mene ne Yahewh yayi domin ya sa waɗanda suka san marubucin su kuje shi?", "body": "Yahweh ya maida ganin marubucin abin mamaki ga waɗanda suka san shi." }, { "title": "Daga mene ne idanun marubucin suka gaji?", "body": "Idanunsa sun gaji daga matsaloli." } ]