[ { "title": "Yaya Dauda ya kwatanta Ubangiji?", "body": "Dauda ya kwatanta Ubangiji a matsayin Allah mai jinƙai da alheri, mai jinkirin fushi, kuma mai mayalwacin alƙawari mai aminci da kuma madogara." }, { "title": "Mene ne Dauda ta roƙi Ubangiji yayi masa?", "body": "Dauda ya roƙi Ubangiji ya juya wurinsa, yayi masa jinƙai, ya bashi ƙarfi kuma ya ceci shi." } ]