[ { "title": "Mene ne Dauda yace amintaccen alƙawarin Allah a kansa zai yi?", "body": "Allah ya ceto ran Dauda daga zurfafan lahira." }, { "title": "Mene ne Dauda yace masu girman ƙai da masu tashin hankali sun yi?", "body": "Ƙungiyar masu husuma sun tasar wa Dauda, su na neman ransa kuma ba su martaba Allah ba." } ]