[ { "title": "Mene ne zai faru idan Yahweh ya bada albarkansa mai ƙyau?", "body": "Ƙasarsu zata bada amfanin gona." }, { "title": "Mene ne zai tafi kafin Yahweh kuma ya bada hanya wa sawayensa?", "body": "Adalci zai tafi kafin Yahweh." } ]