[ { "title": "Mene ne Yahweh yayi da zafin fushinsa?", "body": "Ya juya baya daga zafin fushinsa." }, { "title": "Mene ne marubucin ya roƙi Allah ya bari ya wuce?", "body": "Ya roƙi Allah ya sa rashin jindaɗinsa da mutanensa ya wuce." } ]