[ { "title": "Mene ne ke faruwa da mutum da ƙarfinsa na cikin Yahweh?", "body": "Mutum da ƙarfinsa na cikin Yahweh mai albarka ne" }, { "title": "A ina ne masu albarka ke samun maɓulɓulan ruwa su sha? ", "body": "Suna samun maɓulɓulan ruwa su sha cikin ratsawa zuwa kwarin hawaye." } ]