[ { "title": "Mene ne marubucin yace game da wurin da Yahweh mai runduna zai zauna?", "body": "Yace wurin da Yahweh mai runduna zai zauna kyakkyawa ne." }, { "title": "Mene ne marubucin yake marmari?", "body": "Yane marmarin harabun Yahweh." }, { "title": "Ga wane ne zuciya da dukkan koman marubucin ke kira?", "body": "Zuciyata da dukkan kome nawa ya kira ga Allah mai rai." } ]