[ { "title": "Mene ne maƙiyan Allah za su sani game da Yahweh?", "body": "Za su san Yahweh ne kaɗai Maɗaukaki bisa dukkan duniya." } ]