[ { "title": "A ina ne Allah ke tsayawa domin hukunci?", "body": " Yana tsaye cikin taron jama'a kuma cikin tsakiyar alloli." }, { "title": "Mene ne Asaf ya tambayi Allah?", "body": "Ya tambaya har yaushe zaka yi hukuncin rashin gaskiya ka nuna kana goyon bayan masu mugunta." } ]