[ { "title": "Mene ne amsa Yahweh ya addu'an mutanensa?", "body": "yayi fushi da mutanensa lokacin da suke addu'a." }, { "title": "Mene ne Yahweh ya basu su sha?", "body": "Ka ciyar dasu da hawaye ka basu hawaye mai yawa su sha." }, { "title": "Mene ne maƙwabta da maƙiyan Isra'ila suke yi ma su?", "body": "Maƙ‌wabtansu su na jayyaya a kan su kuma maƙiyansu su na yi ma su dariya." } ]