[ { "title": "Wanne ayyukan Yahweh ne Asaf yake tunani a kai?", "body": "Yana tunani game da ayyukan al'ajabin Yahweh na dã." } ]