[ { "title": "Yaya Asaf ya yabi Allahn Yakubu?", "body": "Zai ci gaba da faɗin abin da Allah yayi kuma yayi waƙar yabo." }, { "title": "Mene ne Allah yace zai yi da ƙahonnan mugaye da masu adalci?", "body": "Zai yanke ƙahonnan mugaye kuma ya ɗaga ƙahon masu adalci da ɗaukaka." } ]