[ { "title": "Don mene ne mutanen su na godiya?", "body": "Su na godiya domin Allah ya bayyana fuskarsa." }, { "title": "Mene ne Allah zai yi a lokacin da ya ƙebe?", "body": "Zai yi shari'an gaskiya, kuma zai ƙafa ginshiƙan duniya." } ]