[ { "title": "Abokan gaban Dauda guda nawa ne ke ƙin shi?", "body": "Abokan gabansa sun fi yawan gashin kansa." }, { "title": "Menene Allah ya sani game da Dauda?", "body": "Allah ya san wawancin Dauda kuma zunubansa ba ɓoyayyu bane a wurin Allah." } ]