[ { "title": "Mene ne Dauda yace domin tsautawa?", "body": "Dauda ya tsauta wa namomin jejin dake zama cikin iwa a kan mutane da kuma bijimai masu yawa da 'yan maruƙa." }, { "title": "Wane ne zai fito daga Masar?", "body": "Sarakuna zasu fito daga Masar." } ]