[ { "title": "Wane ne zai albarkaci ya kuma yabi Allah cikin taron?", "body": "Zuriyar Isra'ila na ainihi zasu albarkaci su kuma yabi Allah." }, { "title": "Wane ne ƙaramin kabila?", "body": "Benyamin ne kabila mafi ƙankanta." } ]