[ { "title": "Mene ne Dauda yake so ya far da maƙiyan Allah kuma ya waɗanda basu ƙaunar Allah?", "body": "Yana son maƙiyan Allah a warwatsar da su, kuma waɗanda ke ƙin sa su gudu daga gabansa." }, { "title": "Mene ne adalai za su yi?", "body": "Adalai zasu yi murna , farinciki, waƙa kuma suyi murna a gaban Yahweh." } ]