[ { "title": "Wane ne zai yabi Allah?", "body": "Dukkan mutane su yabi Allah." }, { "title": "Don mene ne al'ummai za su yi murna da waƙa?", "body": "Bari al'ummai suyi murna su raira domin farinciki, gama za ka hukunta mutane cikin adalci, ka shugabanci mutanen duniya." } ]