[ { "title": "Mene ne maruɓucin yace wa duniya suyi?", "body": "Yace dukkan ku kuyi sowa ta farinciki ga Allah, ku raira ɗaukakar sunansa, ku sa yabonsa ya zama ɗaukakakke." } ]