[ { "title": "Mene ne adalai da masu zuciya dai-dai zasu yi?", "body": "Masu adalci zasu yi murna da Yahweh, zasu sami mafaka a wurinsa; dukkan waÉ—anda ke tafiya dai-dai zasu yi fahariya a cikin sa." } ]