[ { "title": "Mene ne zai faru ga waɗanda ke son su hallakar da ran Dauda?", "body": "Zasu faɗa cikin wuri mai zurfi na duniya, za a bashe su ga hannun masu aiki da takobi, zasu zama abicin diloli." } ]