[ { "title": "Mene ne Dauda zai yi domin alƙawarin Allah mai aminci?", "body": "Leɓunan Dauda zasu yabe ka, zai albarkace Allah sa'ad da yake da rai, kuma a cikin sunan Allah zai tada hannuwansa." } ]