[ { "title": "Yaya Dauda yake neman Allah?", "body": "Yana neman Allah da gaske, ransa ya ƙishin sa, jiƙinsa yana ƙagara ga Allah" }, { "title": "Idan Dauda ya dubi Allah a Wuri Mai Tsarki, menene yake gani?", "body": "Yana ganin iko da ɗaukakar Allah." } ]