[ { "title": "Mene ne Dauda ya ji da Allah yayi magana?", "body": "Dauda yaji cewa iko na Allah ne." }, { "title": "Ma wane ne alƙawarin aminci take?", "body": "Ubangiji a gare ka alƙawarin gaskiya yake. Gama kana ramawa kowanne mutum bisa ga abin da ya yi." } ]