[ { "title": "Mene ne Dauda yace wa mutanen suyi?", "body": "Yace wa mutanen su dogara ga Allah at dukkan lokaci kuma kafa zuciyarsu a gaban Allah." } ]