[ { "title": "Ina ne Dauda zai zauna kuma ya dau mafaka?", "body": "Dauda zai zauna a alfarwar Allah har abada kuma ya ɓoya a cikin inuwar fukafukin Allah." }, { "title": "Mene ne Allah yayi wa Dauda da ya ji alwashinsa?", "body": "Allah ya bashi gãdon waɗanda suke darjanta sunansa." } ]