[ { "title": "Mene ne Dauda ya yi alwashin ba wa Allah?", "body": "Dauda yayi alwashi cewa zai miƙa baye-baye na godiya ga Allah." }, { "title": "A ina ne Dauda ya yi tafiya bagan Allah?", "body": "Dauda yayi tafiya a gaban Allah a cikin masu rai." } ]